We Believe JesusFé, Esperança e Nova Vida

Zabura 138

Biblica® Buɗaɗɗen Littafi Mai Tsarki, Sabon Rai Don Kowa™ · hauçá

← Zabura 137 Zabura Zabura 139 →

1Zan yabe ka, ya Ubangiji, da dukan zuciyata;

2Zan rusuna ta wajen haikalinka mai tsarki

3Sa’ad da na kira, ka amsa mini;

4Bari dukan sarakunan duniya su yabe ka, ya Ubangiji,

5Bari su rera game da hanyoyin Ubangiji,

6Ko da yake Ubangiji yana bisa, yakan dubi kāsassu,

7Ko da na yi tafiya a tsakiyar wahala,

8Ubangiji zai cika manufarsa a kaina;

← Zabura 137 Zabura Zabura 139 →