1Zuciyata ba mai girman kai ba ce, ya Ubangiji,
2Amma na haƙura na kuma kwantar da raina;
3Ya Isra’ila, sa zuciyarka ga Ubangiji
Biblica® Buɗaɗɗen Littafi Mai Tsarki, Sabon Rai Don Kowa™ · hauçá
1Zuciyata ba mai girman kai ba ce, ya Ubangiji,
2Amma na haƙura na kuma kwantar da raina;
3Ya Isra’ila, sa zuciyarka ga Ubangiji