1Ya Ubangiji, ka tuna da Dawuda
2Ya yi rantsuwa ga Ubangiji
3“Ba zan shiga gidana
4ba zan ba wa idanuna barci ba,
5sai na sami wuri wa Ubangiji,
6Mun ji haka a Efrata,
7“Bari mu tafi wurin zamansa;
8ka tashi, ya Ubangiji, ka kuma zo wurin hutunka,
9Bari a suturta firistocinka da adalci;
10Saboda Dawuda bawanka,
11Ubangiji ya rantse wa Dawuda
12in ’ya’yanka maza za su kiyaye alkawari
13Gama Ubangiji ya zaɓi Sihiyona,
14“Wannan shi ne wurin hutuna har abada abadin;
15zan albarkace ta da tanade-tanade masu yawa;
16Zan suturta firistocinta da ceto,
17“A nan zan sa ƙaho132.17 Ƙaho a nan yana nufin wani mai ƙarfi, wato, sarki. ya yi girma wa Dawuda
18Zan suturta abokan gābansa da kunya,