We Believe JesusFé, Esperança e Nova Vida

Zabura 13

Biblica® Buɗaɗɗen Littafi Mai Tsarki, Sabon Rai Don Kowa™ · hauçá

← Zabura 12 Zabura Zabura 14 →

1Har yaushe, ya Ubangiji? Za ka manta da ni har abada ne?

2Har yaushe zan yi kokawa da tunanina

3Ka dube ni ka amsa mini, ya Ubangiji Allahna.

4abokin gābana zai ce, “Na sha ƙarfinsa,”

5Amma na dogara a kan ƙaunarka marar ƙarewa;

6Zan rera ga Ubangiji

← Zabura 12 Zabura Zabura 14 →