1Wawaye sukan ce a ransu,
2Ubangiji ya duba daga sama
3Duka sun kauce, duka gaba ɗaya sun zama lalatattu;
4Masu aikata mugunta za su taɓa koyo.
5Ga su, tsoro ya sha kansu,
6Ku masu mugunta kuna sa ƙoƙarin matalauta yă zama banza,
7Kash, da ceton Isra’ila zai fito daga Sihiyona mana!