We Believe JesusFé, Esperança e Nova Vida

Zabura 103

Biblica® Buɗaɗɗen Littafi Mai Tsarki, Sabon Rai Don Kowa™ · hauçá

← Zabura 102 Zabura Zabura 104 →

1Yabi Ubangiji, ya raina;

2Yabi Ubangiji, ya raina,

3wanda yake gafarta dukan zunubai

4wanda ya fanshi ranka daga rami

5Wanda ya ƙosar da kai da abubuwa masu kyau

6Ubangiji yana aikata adalci

7Ya sanar da hanyoyinsa wa Musa,

8Ubangiji mai tausayi ne da kuma alheri,

9Ba zai yi ta zargi ba

10ba ya yin da mu gwargwadon zunubanmu

11Gama kamar yadda sammai suke can bisa duniya,

12kamar yadda gabas yake daga yamma,

13Kamar yadda mahaifi yake jin tausayin ’ya’yansa,

14gama ya san yadda aka yi mu,

15Game da mutum dai, kwanakinsa suna kamar ciyawa

16iska kan hura a kansa sai ya ɓace

17Amma daga madawwami zuwa madawwami

18tare da waɗanda suke kiyaye alkawarinsa

19Ubangiji ya kafa kursiyinsa a sama,

20Yabi Ubangiji, ku mala’ikunsa,

21Yabi Ubangiji, dukanku rundunarsa ta sama,

22Yabi Ubangiji, dukanku ayyukansa

← Zabura 102 Zabura Zabura 104 →