We Believe JesusFé, Esperança e Nova Vida

Zabura 102

Biblica® Buɗaɗɗen Littafi Mai Tsarki, Sabon Rai Don Kowa™ · hauçá

← Zabura 101 Zabura Zabura 103 →

1Ka ji addu’ata, ya Ubangiji;

2Kada ka ɓoye fuskarka daga gare ni

3Gama kwanakina sun ɓace kamar hayaƙi;

4Zuciyata ta kamu da ciwo ta kuma bushe kamar ciyawa;

5Saboda nishina mai ƙarfi

6Ni kamar mujiyar jeji ne,

7Na kwanta a faɗake; na zama

8Dukan yini abokan gābana suna tsokanata;

9Gama ina cin toka a matsayin abincina

10saboda fushinka mai girma,

11Kwanakina suna kamar inuwar yamma;

12Amma kai, ya Ubangiji, kana zaune a kursiyinka har abada;

13Za ka tashi ka kuma ji tausayin Sihiyona,

14Gama duwatsunta suna da daraja ga bayinka;

15Al’ummai za su ji tsoron sunan Ubangiji,

16Gama Ubangiji zai sāke gina Sihiyona

17Zai amsa addu’ar marasa ƙarfi;

18Bari a rubuta wannan don tsara mai zuwa,

19“Ubangiji ya duba ƙasa daga wurinsa mai tsarki a bisa,

20don yă ji nishe-nishen ’yan kurkuku

21Saboda haka za a furta sunan Ubangiji a Sihiyona

22sa’ad da mutane da mulkoki

23Cikin rayuwata, ya karye ƙarfina;

24Sai na ce,

25A farkon fari ka kafa tushen duniya,

26Za su hallaka, amma za ka ci gaba;

27Amma kana nan yadda kake,

28’Ya’yan bayinka za su zauna a gabanka;

← Zabura 101 Zabura Zabura 103 →