1Ku tattaru, ku tattaru,
2kafin ƙayyadadden lokacin nan yă zo
3Ku nemi Ubangiji, dukanku ƙasashe masu tawali’u,
4Za a yashe Gaza
5Taku ta ƙare ku da kuke zama a bakin teku,
6Ƙasar da take a bakin teku, inda Keretawa2.6 Ma’anar Ibraniyanci na wannan kalma ba ta da tabbas suke zaune,
7Za tă zama mallakar raguwar gidan Yahuda;
8“Na ji irin zagin da Mowab take yi,
9Saboda haka, muddin ina raye,”
10Wannan ne zai zama sakamakon girmankansu,
11Ubangiji zai zama abin tsoro a gare su
12“Ku ma, ya Kushawa,2.12 Wato, mutanen da suke a yankin kogin Nilu na Bisa
13Zai kuma miƙa hannunsa gāba da arewa
14Garkuna za su kwanta a can,
15Birnin da yake harka ke nan