We Believe JesusFé, Esperança e Nova Vida

Zefaniya 3

Biblica® Buɗaɗɗen Littafi Mai Tsarki, Sabon Rai Don Kowa™ · hauçá

← Zefaniya 2 Zefaniya

1Taki ta ƙare, ke birnin mai danniya,

2Ba kya yi wa kowa biyayya,

3Sarakunanki ruri ne na zakoki,

4Annabawanki mahaukata ne

5Ubangiji da yake cikinki mai adalci ne;

6“Na daddatse al’ummai;

7Na ce wa birnin,

8Saboda haka ku jira ni,” in ji Ubangiji;

9“Sa’an nan zan tsarkake leɓunan mutanen,

10Tun daga ƙetaren rafuffukan Kush3.10 Wato, yankin Nilu na Bisa

11A wannan rana ba za ku sha kunya

12Amma zan zauna a cikinki

13Raguwar Isra’ila ba za su ƙara aikata abin da ba daidai ba,

14Ki rera, ya Diyar Sihiyona;

15Ubangiji ya ɗauke hukuncinki,

16A wannan rana za su cewa Urushalima,

17Ubangiji Allahnki yana tare da ke,

18“Zan cire taƙaici daga gare ki

19A wannan lokaci zan jijji wa

20A wannan lokaci zan tattara ku;

← Zefaniya 2 Zefaniya