We Believe JesusFé, Esperança e Nova Vida

Zefaniya 1

Biblica® Buɗaɗɗen Littafi Mai Tsarki, Sabon Rai Don Kowa™ · hauçá

Zefaniya Zefaniya 2 →

1Maganar Ubangiji da ta zo wa Zefaniya ɗan Kushi, ɗan Gedaliya, ɗan Amariya, ɗan Hezekiya, a zamanin Yosiya ɗan Amon sarkin Yahuda.

2“Zan hallaka kome

3“Zan hallaka mutane da dabbobi;

4“Zan miƙa hannuna gāba da Yahuda

5waɗanda suka rusuna a kan rufin ɗaki

6Waɗanda suka juya daga bin Ubangiji,

7Ku yi shiru a gaban Ubangiji Mai Iko Duka,

8“A ranar hadayar Ubangiji

9A wannan rana zan hukunta

10“A wannan rana,”

11Ku yi kururuwa, ku da kuke zaune a yankin kasuwa;1.11 Ko kuwa Turmi

12A wannan lokaci zan bincike Urushalima da fitilu

13Za a washe dukiyarsu,

14Babbar ranar Ubangiji ta yi kusa,

15Ranan nan za tă zama ranar fushi,

16rana ce ta busa ƙaho da kururuwar yaƙi

17“Zan kawo baƙin ciki a kan mutane

18Azurfarsu ko zinariyarsu

Zefaniya Zefaniya 2 →