We Believe JesusFé, Esperança e Nova Vida

Karin Magana 7

Biblica® Buɗaɗɗen Littafi Mai Tsarki, Sabon Rai Don Kowa™ · hauçá

← Karin Magana 6 Karin Magana Karin Magana 8 →

1Ɗana, ka kiyaye kalmomina

2Ka kiyaye umarnaina za ka kuwa rayu;

3Ka daure su a yatsotsinka;

4Ka faɗa wa hikima, “Ke ’yar’uwata ce,”

5za su kiyaye ka daga mazinaciya,

6A tagar gidana

7Sai na gani a cikin marasa azanci,

8Yana gangarawa a titi kusa da kusurwarta,

9da magariba, yayinda rana tana fāɗuwa,

10Sai ga mace ta fito don ta sadu da shi,

11(Ba ta jin tsoro, ko kuma kunya,

12wani lokaci a titi, wani lokaci a dandali,

13Sai ta kama shi ta rungume shi

14“Ina da hadaya ta salama a gida;

15Saboda haka na fito don in sadu da kai;

16Na lulluɓe gadona

17Na yayyafa turare a gadona

18Zo, mu sha zurfin ƙauna har safe;

19Mijina ba ya gida;

20Ya ɗauki jakarsa cike da kuɗi

21Da kalmomin rarrashi ta sa ya kauce;

22Nan take, ya bi ta

23sai da kibiya ta soki hantarsa,

24Yanzu fa, ’ya’yana, ku saurare ni;

25Kada ku bar zuciyarku ta juya zuwa hanyoyinta

26Ta zama sanadin fāɗuwar yawanci;

27Gidanta babbar hanya ce zuwa kabari

← Karin Magana 6 Karin Magana Karin Magana 8 →