1Mutumin da ya ci gaba da taurinkai bayan an kwaɓe shi
2Sa’ad da masu adalci suke cin nasara, mutane kan yi farin ciki
3Duk mai ƙaunar hikima kan kawo wa mahaifinsa farin ciki,
4Ta wurin yin adalci sarki kan sa ƙasa tă yi ƙarƙo
5Duk wanda yake wa maƙwabcinsa daɗin baki
6Mugun mutum tarko ne ta wurin zunubinsa,
7Masu adalci sun damu game da adalci don talakawa,
8Masu ba’a kan kuta faɗa a birni,
9In mai hikima ya je wurin shari’a da wawa,
10Masu kisankai sukan ƙi mutum mai mutunci
11Wawa yakan nuna fushinsa a fili,
12In mai mulki yana sauraran ƙarairayi,
13Matalauci da azzalumi suna da wannan abu ɗaya.
14In sarki yana hukunta talakawa da adalci
15Sandar gyara kan ba da hikima,
16Sa’ad da mugaye suke cin nasara, haka zunubi zai yi ta ƙaruwa,
17Ka hori ɗanka, zai kuwa ba ka salama;
18Inda ba wahayi, mutane kan kangare;
19Ba a yi wa bawa gyara ta wurin magana kawai;
20Ka ga mutum mai yin magana da garaje?
21In mutum ya yi wa bawansa shagwaɓa tun yana yaro,
22Mutum mai cika fushi yakan tā da faɗa,
23Fariyar mutum kan jawo masa ƙasƙanci
24Duk wanda yake abokin ɓarawo abokin gāban kansa ne;
25Jin tsoron mutum tarko ne,
26Mutane sukan nemi samun farin jini daga wurin sarki,
27Masu adalci suna ƙyamar masu rashin gaskiya;