We Believe JesusFé, Esperança e Nova Vida

Karin Magana 30

Biblica® Buɗaɗɗen Littafi Mai Tsarki, Sabon Rai Don Kowa™ · hauçá

← Karin Magana 29 Karin Magana Karin Magana 31 →

1Maganganun Agur ɗan Yake, magana ce horarriya.30.1 Ko kuwa Yake na Massa

2“Ni ne mafi jahilci a cikin mutane;

3Ban koyi hikima ba,

4Wane ne ya taɓa haura zuwa sama ya dawo?

5“Kowace maganar Allah ba ta da kuskure;

6Kada ka ƙara ga maganarsa,

7“Abu biyu ina roƙonka, ya Ubangiji;

8Ka kawar da ƙarya da kuma ƙarairayi nesa da ni;

9In ba haka ba, zan wadace in ƙi ka

10“Kada ka baza ƙarairayi game da bawa ga maigidansa,

11“Akwai waɗanda sukan zagi mahaifinsu

12waɗanda sukan ɗauka su tsarkaka ne a ganinsu

13waɗanda kullum idanunsu masu kallon reni ne,

14waɗanda haƙoransu takuba ne

15“Matsattsaku tana da ’ya’ya mata biyu.

16Kabari, mahaifar da ba ta haihuwa,

17“Idon da yake yi wa mahaifi ba’a,

18“Akwai abubuwa uku da suke ba ni mamaki,

19yadda gaggafa take firiya a sararin sama,

20“Ga yadda mazinaciya take yi.

21“Akwai abubuwa uku da duniya kan yi rawan jiki,

22bawan da ya zama sarki,

23macen da ba a ƙauna wadda ta sami miji,

24“Akwai abubuwa huɗu a duniya da suke ƙanana,

25Kyashi halittu ne da ba su da ƙarfi sosai,

26remaye halittu ne da ba su da ƙarfi sosai,

27fāra ba su da sarki,

28ana iya kama ƙadangare da hannu,

29“Akwai abubuwa uku da suke jan jiki da kuma taƙama a tafiyarsu

30zaki mai ƙarfi a cikin namun jeji, wanda ba ya ratse wa kowa;

31zakara mai taƙama,

32“In ka yi wauta ka kuma ɗaukaka kanka,

33Gama kamar yadda kaɗaɗɗen madara takan kawo mai,

← Karin Magana 29 Karin Magana Karin Magana 31 →