We Believe JesusFé, Esperança e Nova Vida

Karin Magana 28

Biblica® Buɗaɗɗen Littafi Mai Tsarki, Sabon Rai Don Kowa™ · hauçá

← Karin Magana 27 Karin Magana Karin Magana 29 →

1Mugu yakan gudu ko babu wanda yake korarsa,

2Sa’ad da ƙasa ta yi tayarwa, takan kasance da masu mulki da yawa,

3Mai mulkin da ya danne talakawa

4Duk waɗanda ba sa bin doka yabon mugaye suke yi,

5Mugaye ba su san gaskiya ba,

6Gara matalauci wanda yake tafiya babu abin zargi

7Duk wanda ya kiyaye doka ɗa ne mai la’akari,

8Duk wanda ya tara dukiyarsa ta wurin ba da bashi da ruwan da ya wuce misali

9In wani ya yi kunnuwa ƙashi ga doka

10Duk wanda ya jagorance masu aikata gaskiya a hanyar mugunta

11Mai arziki zai yi zato shi mai hikima ne a ganinsa,

12Sa’ad da adalai suka yi nasara, kowa yakan yi biki;

13Duk wanda ya ɓoye zunubansa ba ya taɓa cin nasara,

14Mai albarka ne mutumin da kullum yake jin tsoron Allah,

15Kamar rurin zaki ko sanɗar beyar

16Mugu mai mulki ba shi da azanci,

17Mutumin da laifin kisa ya yi ta damunsa

18Duk wanda ya yi tafiya marar abin zargi zai zauna lafiya,

19Duk wanda ya nome gonarsa zai sami amfani a yalwace,

20Mutum mai aminci zai cika da albarka,

21Nuna sonkai ba shi da kyau,

22Mai rowa yana alla-alla ya yi arziki

23Duk wanda ya tsawata wa wani mutum zai sami yabo a ƙarshe

24Duk wanda ya yi wa mahaifin ko mahaifiyarsa sata

25Mai haɗama yakan jawo tā-da-na-zaune-tsaye,

26Duk mai dogara ga kansa wawa ne,

27Duk wanda yake bayarwa ga matalauta ba zai rasa kome ba,

28Sa’ad da mugu ya samu shugabanci, mutane sukan yi ta ɓuya;

← Karin Magana 27 Karin Magana Karin Magana 29 →