1Kada ka yi fariya a kan gobe
2Ka bar wani ya yabe ka, ba kai kanka ba;
3Dutse yana da nauyi yashi kuma wahala ce,
4Fushi mugun abu ne mai hallakarwa,
5Gara tsawatawar da ake yi a fili
6Za a iya amince da rauni daga aboki,
7Duk wanda ya ƙoshi da zuma, ba ya marmarinsa kuma
8Kamar tsuntsun da ya ɓace daga sheƙarsa
9Man shafawa mai ƙanshi da kuma turare kan faranta zuciya,
10Kada ka manta da abokinka da kuma abokin mahaifinka,
11Ka zama mai hikima, ɗana, ka kuma faranta mini zuciya;
12Mai basira kan hango hatsari ya kuma kauce,
13A karɓe rigunan wanda ya ɗauki lamunin baƙo;
14In mutum ya albarkaci maƙwabcinsa da murya mai ƙarfi da sassafe,
15Mace mai fitina kamar
16hana ta yana kamar yin ƙoƙari tsai da iska ne
17Kamar yadda ƙarfe kan wasa ƙarfe
18Duk wanda ya lura da itacen ɓaure, zai ci ’ya’yansa,
19Kamar yadda ruwa kan nuna yadda fuska take,
20Mutuwa da Hallaka27.20 Da Ibraniyanci Sheol da Abaddon ba sa ƙoshi,
21Ana gwajin azurfa da kuma zinariya da wuta,
22Ko da ka daka wawa a turmi,
23Ka tabbata ka san lafiyar garken tumakinka,
24domin dukiya ba ta dawwama har abada,
25Sa’ad da aka yanki ingirci sabon toho kuma ya bayyana
26gashin raguna za su tanada maka tufafi,
27Za ka kasance da madarar awaki mai yawa