We Believe JesusFé, Esperança e Nova Vida

Karin Magana 15

Biblica® Buɗaɗɗen Littafi Mai Tsarki, Sabon Rai Don Kowa™ · hauçá

← Karin Magana 14 Karin Magana Karin Magana 16 →

1Amsa da tattausar harshe kan kwantar da fushi,

2Harshen mai hikima kan yi zance mai kyau a kan sani,

3Idanun Ubangiji suna a ko’ina,

4Harshen da ya kawo warkarwa shi ne itacen rai,

5Wawa yakan ƙi kulawa da horon da mahaifinsa yake masa,

6Gidan adali yana da dukiya mai yawa,

7Leɓunan masu hikima sukan baza sani;

8Ubangiji yana ƙyamar hadayar mugaye,

9Ubangiji yana ƙin hanyar mugaye

10Horo mai tsanani yana jiran duk wanda ya bar hanya;

11Mutuwa da Hallaka suna nan a fili a gaban Ubangiji,

12Mai yin ba’a yakan ƙi gyara;

13Zuciya mai farin ciki kan sa fuska tă yi haske,

14Zuciya mai la’akari kan nemi sani,

15Dukan kwanakin mutumin da ake danniya fama yake yi,

16Gara a kasance da kaɗan da tsoron Ubangiji

17Gara a ci abincin kayan ganye inda akwai ƙauna

18Mutum mai zafin rai kan kawo faɗa,

19An tare hanyar rago da ƙayayyuwa,

20Ɗa mai hikima kan kawo farin ciki wa mahaifinsa,

21Wauta kan sa mutum marar azanci ya yi farin ciki,

22Shirye-shirye sukan lalace saboda rashin neman shawara,

23Mutum yakan yi farin ciki a ba da amsar da take daidai,

24Hanyar rai na yin jagora ya haura wa masu hikima

25Ubangiji yakan rushe gidan mai girman kai

26Ubangiji yana ƙyamar tunanin mugaye,

27Mutum mai haɗama kan kawo wahala ga iyalinsa,

28Zuciyar mai adalci takan auna amsoshinta,

29Ubangiji yana nesa da mugaye

30Fuska mai fara’a takan kawo farin ciki ga zuciya,

31Duk wanda ya mai da hankali sa’ad da ake tsawata masa

32Duk waɗanda suka ƙi horon sun rena kansu ke nan,

33Tsoron Ubangiji yakan koya wa mutum hikima,

← Karin Magana 14 Karin Magana Karin Magana 16 →