We Believe JesusFé, Esperança e Nova Vida

Karin Magana 14

Biblica® Buɗaɗɗen Littafi Mai Tsarki, Sabon Rai Don Kowa™ · hauçá

← Karin Magana 13 Karin Magana Karin Magana 15 →

1Mace mai hikima kan gina gidanta,

2Wanda tafiyarsa ta aikata gaskiya ce kan ji tsoron Ubangiji,

3Maganar wawa kan kawo sanda a bayansa,

4Inda ba shanu, wurin sa wa dabbobi abinci zai kasance ba kome,

5Mashaidi na gaskiya ba ya ruɗu,

6Mai ba’a kan nemi hikima amma ba ya samun kome,

7Ka guji wawa,

8Hikima masu la’akari shi ne su yi tunani a kan hanyoyinsu,

9Wawaye kan yi ba’a a gyaran zunubi,

10Kowace zuciya ta san ɓacin ranta,

11Za a rushe gidan mugu,

12Akwai hanyar da ta yi kamar tana daidai ga mutum,

13Ko cikin dariya zuciya takan yi ciwo,

14Marasa bangaskiya za su sami sakamako cikakke saboda hanyoyinsu,

15Marar azanci kan gaskata kome,

16Mai hikima kan ji tsoron Ubangiji ya kuma guji mugunta,

17Mutum mai saurin fushi yakan yi ayyukan wauta,

18Marar azanci kan gāji wauta,

19Masu mugunta za su rusuna a gaban masu kirki,

20Maƙwabta sukan gudu daga matalauta,

21Duk wanda ya rena maƙwabci ya yi zunubi,

22Ba waɗanda suke ƙulla mugunta sukan kauce ba?

23Duk aiki tuƙuru yakan kawo riba,

24Dukiyar masu hikima ita ce rawaninsu,

25Mashaidin gaskiya kan ceci rayuka,

26Duk mai tsoron Ubangiji yana da zaunannen mafaka,

27Tsoron Ubangiji shi ne maɓulɓular rai

28Yawan mutane shi ne ɗaukakar sarki,

29Mutum mai haƙuri yana da fahimi mai yawa,

30Zuciya mai salama kan ba jiki rai,

31Duk wanda ya zalunci matalauci ya zagi Mahaliccinsu ke nan,

32Sa’ad bala’i ya auku, mugaye kan fāɗi,

33Hikima tana a zuciyar mai azanci,

34Adalci yakan ɗaukaka al’umma,

35Sarki yakan yi murna a kan bawa mai hikima,

← Karin Magana 13 Karin Magana Karin Magana 15 →