We Believe JesusFé, Esperança e Nova Vida

Karin Magana 13

Biblica® Buɗaɗɗen Littafi Mai Tsarki, Sabon Rai Don Kowa™ · hauçá

← Karin Magana 12 Karin Magana Karin Magana 14 →

1Ɗa mai hikima yakan mai da hankali ga umarnin mahaifinsa,

2Daga abin da ya fito leɓunan mutum ne mutum kan ji daɗin abubuwa masu kyau,

3Duk mai lura da leɓunansa yakan lura da ransa,

4Rago ya ƙosa ya sami wani abu ainun amma ba ya samun kome,

5Adali yana ƙin abin da yake ƙarya,

6Adalci yakan lura da mutum mai mutunci,

7Wani mutum yakan ɗauki kansa mai arziki ne, alhali ba shi da kome,

8Arzikin mutum zai iya kuɓutar da ransa,

9Hasken masu adalci kan haskaka ƙwarai,

10Girmankai kan jawo faɗa ne kawai,

11Kuɗin da aka same su a rashin gaskiya yakan ɓace da sauri,

12Sa zuciyar da aka ɗaga zuwa gaba kan sa zuciya tă yi ciwo,

13Duk wanda ya rena umarni zai ɗanɗana ƙodarsa,

14Koyarwar mai hikima maɓulɓulan rai ne,

15Fahimta mai kyau kan sami tagomashi,

16Kowane mai azanci yakan nuna sani,

17Mugun ɗan saƙo kan shiga wahala,

18Duk wanda ya ƙyale horo yakan kai ga talauci da kuma kunya,

19Marmarin da aka cika yana da daɗi ga rai,

20Shi da yake tafiya tare da masu hikima yakan ƙaru da hikima,

21Rashin sa’a kan fafare mai zunubi,

22Mutumin kirki kan bar gādo wa ’ya’ya ’ya’yansa,

23Gonar matalauci za tă iya ba da abinci a yalwace,

24Duk wanda ba ya horon ɗansa ba ƙaunarsa yake yi ba,

25Masu adalci sukan ci isashen abinci,

← Karin Magana 12 Karin Magana Karin Magana 14 →