We Believe JesusFé, Esperança e Nova Vida

Karin Magana 11

Biblica® Buɗaɗɗen Littafi Mai Tsarki, Sabon Rai Don Kowa™ · hauçá

← Karin Magana 10 Karin Magana Karin Magana 12 →

1Ubangiji yana ƙyamar ma’aunan zamba,

2Sa’ad da girman kai ya zo, sai shan kunya ta zo,

3Mutuncin masu aikata gaskiya takan bi da su,

4Dukiya ba ta da amfani a ranar fushi,

5Adalcin marasa laifi kan miƙe hanyarsu,

6Adalcin masu aikata gaskiya kan cece su,

7Sa’ad da mugu ya mutu, sa zuciyarsa kan hallaka;

8Akan kuɓutar da mai adalci daga wahala,

9Da bakinsa marar sanin Allah kan hallaka maƙwabcinsa,

10Sa’ad da adali ya yi nasara, birnin kan yi farin ciki;

11Ta wurin albarkar mai aikata gaskiya birni kan ƙasaita,

12Mutum da ba shi da azanci kan ki maƙwabci,

13Gulma yakan lalace yarda,

14Saboda rashin jagora al’umma takan fāɗi,

15Duk wanda ya ɗauki lamunin wani tabbatacce zai sha wahala,

16Mace mai hankali na samu bangirma,

17Mutumin kirki kan ribance kansa,

18Mugun mutum kan sami albashin ƙarya

19Mutum mai adalci da gaske yakan sami rai,

20Ubangiji yana ƙyamar mutane masu muguwar zuciya

21Ka tabbata da wannan. Mugaye ba za su tafi babu hukunci ba,

22Kamar zinariya a hancin alade

23Sha’awar adalai kan ƙare kawai a aikata alheri,

24Wani mutum kan bayar hannu sake, duk da haka yakan sami fiye;

25Mutum mai kyauta zai azurta;

26Mutane kan la’anci mai ɓoye hatsi yana jira ya yi tsada,

27Duk mai nema alheri kan sami alheri,

28Duk wanda ya dogara ga arzikinsa zai fāɗi,

29Duk wanda ya kawo wahala wa iyalinsa zai gāji iska kawai,

30’Ya’yan itacen adali itacen rai ne,

31In masu adalci sun sami abin da ya dace da su a duniya,

← Karin Magana 10 Karin Magana Karin Magana 12 →