We Believe JesusFé, Esperança e Nova Vida

Karin Magana 10

Biblica® Buɗaɗɗen Littafi Mai Tsarki, Sabon Rai Don Kowa™ · hauçá

← Karin Magana 9 Karin Magana Karin Magana 11 →

1Karin maganar Solomon.

2Dukiyar da aka samu a hanyar da ba tă dace ba, ba ta da albarka,

3Ubangiji ba ya barin mai adalci da yunwa

4Ragwanci kan sa mutum yă zama matalauci,

5Shi da ya tattara hatsi da rani ɗa ne mai hikima,

6Albarka kan zauna a kan mai adalci kamar rawani,

7Tunawa da mai adalci albarka ne

8Mai hikima a zuciya yakan yarda da umarni

9Mai mutunci yana tafiya lafiya,

10Shi da ya ƙyifta ido da mugunta kan jawo baƙin ciki

11Bakin adali maɓulɓulan rai ne,

12Ƙiyayya kan haddasa wahala,

13Ana samun hikima a leɓunan masu fahimi,

14Mai hikima kan yi ajiyar sani,

15Dukiyar masu arziki yakan zama mafakar birninsu,

16Hakkin adalai kan kawo musu rai,

17Duk wanda ya mai da hankali ga horo kan nuna hanyar rai,

18Duk wanda ya ɓoye ƙiyayyarsa yana da ƙarya a leɓunansa,

19Sa’ad da magana ta yi yawa, ba a rasa zunubi a ciki,

20Harshen adali azurfa ce zalla,

21Leɓunan adalai kan amfane yawanci,

22Albarkar Ubangiji kan kawo wadata,

23Wawa yakan ji daɗi halin mugunta,

24Abin da mugu ke tsoro shi ne zai same shi;

25Sa’ad da hadiri ya taso, yakan watsar da mugaye,

26Kamar yadda ruwan tsami yake ga haƙora hayaƙi kuma ga idanu,

27Tsoron Ubangiji kan ƙara tsawon rai,

28Abin da adali yake sa rai yakan kai ga farin ciki,

29Hanyar Ubangiji mafaka ce ga adalai

30Ba za a taɓa tumɓuke masu adalci ba,

31Bakin adalai kan fitar da hikima,

32Leɓunan adalai sun san abin da ya dace,

← Karin Magana 9 Karin Magana Karin Magana 11 →