1“Ku zo, mu koma ga Ubangiji.
2Bayan kwana biyu zai rayar da mu,
3Bari mu yarda da Ubangiji;
4“Me zan yi da kai Efraim?
5Saboda haka na yayyaga ku kucu-kucu tare da annabawana,
6Gama jinƙai nake bukata, ba hadaya ba,
7Kamar Adamu, sun tā da alkawari,
8Gileyad birni ce ta mugayen mutane,
9Kamar yadda mafasa sukan yi fakon mutum,
10Na ga wani abu mai bantsoro
11“Ku kuma, ya mutanen Yahuda,