1“Ku ji wannan, ku firistoci!
2’Yan tawaye sun yi zurfi cikin kisan gilla.
3Na san Efraim ƙaf;
4“Ayyukansu ba su ba su dama
5Girmankan Isra’ila yana ba da shaida a kansu;
6Sa’ad da suka tafi tare da garkunan shanu, tumaki da awakinsu
7Su marasa aminci ne ga Ubangiji;
8“Amon kakaki a Gibeya,
9Efraim za tă zama kango
10Shugabannin Yahuda suna kamar waɗanda
11An danne Efraim,
12Na zama kamar asu ga Efraim,
13“Sa’ad da Efraim ya ga ciwonsa,
14Gama zan zama kamar zaki ga Efraim,
15Sa’an nan zan koma wurina