1Ku ji maganar Ubangiji, ku Isra’ilawa,
2Akwai la’ana ce kawai,4.2 Wato, a yi la’ana a kai yin ƙarya da kisa,
3Saboda wannan ƙasar tana makoki,4.3 Ko kuwa ta bushe
4“Amma kada wani mutum yă kawo tuhuma,
5Kuna tuntuɓe dare da rana,
6mutanena suna hallaka saboda jahilci.
7Yawan ƙaruwar firistoci,
8Suna ciyar da kansu a kan zunuban mutanena
9Zai kuwa zama, kamar yadda mutane suke, haka firistoci suke.
10“Za su ci amma ba za su ƙoshi ba;
11ga karuwanci,
12Sun nemi shawarar gunkin da aka yi da itace
13Suna miƙa hadaya a kan ƙwanƙolin duwatsu
14“Ba zan hukunta ’ya’yanku mata
15“Ko da yake kun yi zina, ya Isra’ila,
16Isra’ilawa masu taurinkai ne,
17Efraim ya haɗa kai da gumaka;
18Ko ma sa’ad da abin shansu ya ƙare,
19Guguwa za tă share su,