1Mai hari yana matsowa a kanki, Ninebe.
2Ubangiji zai maido da darajar Yaƙub,
3Garkuwoyin sojojinsa ja wur ne;
4Kekunan yaƙi sun zabura a tituna,
5Ninebe ta tattara rundunarta,
6An buɗe ƙofofin rafuffukan
7An umarta2.7 Ma’anar kalmar da Ibraniyanci babu tabbas. cewa birnin
8Ninebe tana kama da tafki,
9A washe azurfa;
10Ta zama wofi, an washe ta, an tuɓe ta!
11Ina kogon zakokin nan yake yanzu,
12Zaki ya kashe abin da ya ishe ’ya’yansa
13“Ina gāba da ke,”