1Jawabi game da Ninebe a littafin wahayin Nahum, mutumin Elkosh.
2Ubangiji Allah mai kishi ne, mai sakayya kuma.
3Ubangiji mai jinkirin fushi ne, mai iko duka kuma.
4Yakan tsawata wa teku yă kuma busar da shi;
5Duwatsu suna rawan jiki a gabansa
6Wa zai iya tsaya wa fushinsa?
7Ubangiji nagari ne,
8amma da ambaliyar ruwa
9Dukan abin da suke ƙullawa game da Ubangiji1.9 Ko kuwa Mene ne ku maƙiya kuke ƙullawa a kan Ubangiji? Shi zai kawo ga ƙarshe;
10Za su sarƙafe a ƙaya,
11Daga cikinki, ya Ninebe wani ya fito
12Ga abin da Ubangiji ya ce,
13Yanzu zan karya karkiyarsu daga wuyanki
14Ubangiji ya ba da umarni game da ke Ninebe,
15Duba, can a bisa duwatsu,