We Believe JesusFé, Esperança e Nova Vida

Mika 6

Biblica® Buɗaɗɗen Littafi Mai Tsarki, Sabon Rai Don Kowa™ · hauçá

← Mika 5 Mika Mika 7 →

1Ku saurari abin da Ubangiji ya ce,

2“Ku saurara, ya ku duwatsu game da tuhumar da Ubangiji yake muku,

3“Ya ku mutanena, me na yi muku?

4Na fito da ku daga ƙasar Masar

5Ya ku mutanena, ku tuna

6Da me zan zo a gaban Ubangiji

7Ubangiji zai ji daɗin hadayar raguna dubbai

8Ya nuna maka, ya mutum, abin da yake mai kyau.

9Ku saurara! Ubangiji yana kira ga birni,

10Har yanzu zan manta, ya muguwar gida

11Zan kuɓutar da mutumin da yake da ma’auni na rashin gaskiya,

12Attajiranta masu fitina ne;

13Saboda haka, zan hallaka ku

14Za ku ci amma ba za ku ƙoshi ba,

15Za ku yi shuki amma ba za ku girba ba;

16Kuna kiyaye ƙa’idodin Omri

← Mika 5 Mika Mika 7 →