We Believe JesusFé, Esperança e Nova Vida

Mika 7

Biblica® Buɗaɗɗen Littafi Mai Tsarki, Sabon Rai Don Kowa™ · hauçá

← Mika 6 Mika

1Tawa ta ƙare!

2An kawar da masu tsoron Allah daga ƙasar;

3Dukan hannuwansu sun gwaninta wajen yin mugunta;

4Mafi kyau a cikinsu yana kama da ƙaya,

5Kada ka yarda da maƙwabci;

6Gama ɗa yakan ce wannan ba mahaifinsa ba ne,

7Amma game da ni, zan sa bege ga Ubangiji,

8Kada ku yi farin ciki, ku maƙiyana!

9Domin na yi masa zunubi,

10Sa’an nan maƙiyina zai gani

11Ranar gina katangarka tana zuwa,

12A wannan rana mutane za su zo gare ka

13Duniya za tă zama kufai saboda mazaunanta,

14Ka yi kiwon mutanenka da sandarka,

15“Kamar a kwanakin da kuka fito daga Masar,

16Al’ummai za su gani su kuma ji kunya,

17Za su lashi ƙura kamar maciji,

18Wane ne Allah kamar ka,

19Za ka sāke jin tausayinmu;

20Za ka yi wa Yaƙub aminci,

← Mika 6 Mika