We Believe JesusFé, Esperança e Nova Vida

Mika 5

Biblica® Buɗaɗɗen Littafi Mai Tsarki, Sabon Rai Don Kowa™ · hauçá

← Mika 4 Mika Mika 6 →

1Ki tattara sojojinki, ya ke birnin mayaƙa,5.1 Ko kuwa Ƙara ƙarfin katangarki, ya katangan birni

2“Amma ke, Betlehem ta Efrata,

3Saboda haka za a yashe Isra’ila

4Zai tsaya yă yi kiwon garkensa

5Zai kuma zama salamarsu.

6Za su yi mulkin5.6 Ko kuwa ragargaza ƙasar Assuriya da takobi,

7Raguwar Yaƙub za tă kasance

8Raguwar Yaƙub za tă kasance tare da al’ummai,

9Za a ɗaga hannunka cikin nasara a kan abokan gābanka,

10“A wannan rana,” in ji Ubangiji

11Zan hallaka biranen ƙasarku

12Zan kawar da maitarku,

13Zan sassare dukan gumakan da kuka sassaƙa

14Zan tumɓuke daga gare ku ginshiƙan Asheranku5.14 Wato, alamar alliyar Ashera

15Zan yi ramuwa cikin fushi da hasala

← Mika 4 Mika Mika 6 →