1A kwanakin ƙarshe
2Al’ummai da yawa za su zo su ce,
3Zai shari’anta tsakanin mutane
4Kowa zai zauna a tushen kuringar inabinsa
5Dukan al’ummai za su iya tafiya
6“A wannan rana,” in ji Ubangiji,
7Zan mai da guragu su zama raguwa,
8Game da ke, ya hasumiyar tsaron garke,
9Don me yanzu kike kuka da ƙarfi,
10Ki yi birgima cikin zafin azaba, ya Diyar Sihiyona,
11Amma yanzu al’ummai da yawa
12Amma ba su san
13“Ki tashi ki yi sussuka, ya Diyar Sihiyona,