1Sa’an nan na ce,
2ku da kuke ƙin abu mai kyau kuke ƙaunar mugunta,
3ku da kuke cin naman mutanena,
4Sa’an nan za su kira ga Ubangiji,
5Ga abin da Ubangiji ya faɗa,
6Saboda haka dare yana zuwa a bisanku, ba tare da wahayi ba,
7Masu gani za su ji kunya,
8Amma game da ni, ina cike da iko
9Ku ji wannan, ku shugabannin gidan Yaƙub,
10kuka gina Sihiyona ta wurin zub da jini,
11Hukunce-hukuncen shugabannin ƙasar na cin hanci ne,
12Don haka, saboda ku,