1Taku ta ƙare, ku da kuke shirya makirci,
2Kukan yi ƙyashin gonaki ku kuma ƙwace su,
3Saboda haka, Ubangiji ya ce,
4A wannan rana mutane za su yi muku ba’a
5Saboda haka ba za ku kasance da wani a taron jama’ar Ubangiji
6“Kada ku yi annabci” in ji annabawansu.
7Daidai ne a ce, ya gidan Yaƙub,
8Ba da daɗewa ba mutanena sun tashi
9Kun kori matan mutanena
10Ku tafi, ku ba ni wuri!
11In maƙaryaci da mazambaci ya zo ya ce,
12“Tabbatacce zan tattara ku duka, ya gidan Yaƙub;
13Wanda ya fasa ƙofa ya buɗe, shi zai haura yă yi musu jagora,