1Maganar Ubangiji ta zo wa Mika mutumin Moreshet a zamanin Yotam, da na Ahaz, da kuma na Hezekiya, sarakunan Yahuda, Mika ya ga wahayi a kan Samariya da kuma a kan Urushalima. Ga abin da ya ce.
2Ku ji, ya ku mutane duka,
3Duba! Ubangiji yana zuwa daga wurin zamansa;
4Duwatsu za su narke a ƙarƙashin ƙafafunsa,
5Duk wannan zai faru saboda laifin Yaƙub,
6“Saboda haka zan mai da Samariya tarin juji,
7Za a ragargaje dukan allolinta;
8Saboda wannan zan yi baƙin ciki, in yi kuka;
9Gama raunin Samariya ba mai warkewa ba ne;
10Kada a faɗe shi a Gat;1.10 Gat ya yi kamar Ibraniyanci na faɗin wani abu.
11Ku wuce tsirara da kuma kunya,
12Mazaunan Marot1.12 Marot ya yi kamar Ibraniyanci na ɗaci
13Ku da kuke zama a Lakish,1.13 Lakish ya yi kamar Ibraniyanci na ƙungiya.
14Saboda haka za ku ba da kyautan bankwana
15Ku mazaunan Maresha1.15 Maresha ya yi kamar Ibraniyanci na mai nasara.
16Ku aske kanku ƙwal don makoki,