We Believe JesusFé, Esperança e Nova Vida

Ayuba 18

Biblica® Buɗaɗɗen Littafi Mai Tsarki, Sabon Rai Don Kowa™ · hauçá

← Ayuba 17 Ayuba Ayuba 19 →

1Sai Bildad mutumin Shuwa ya amsa,

2“Yaushe za ka gama maganganun nan?

3Don me muke kamar shanu a wurinka,

4Kai da ka yayyage kanka don haushi,

5“An kashe fitilar mugu;

6Wutar cikin tentinsa ta zama duhu;

7Ƙarfin takawarsa ya ragu;

8Ƙafafunsa sun kai shi cikin raga,

9Tarko ya kama ɗiɗɗigensa;

10An ɓoye masa igiya da za tă zarge shi a ƙasa;

11Tsoro duk ya kewaye shi ta kowane gefe

12Masifa tana jiransa;

13Ya cinye wani sashe na gaɓar jikinsa;

14An yage shi daga zaman lafiyar da yake yi a cikin tentinsa

15Wuta ta cinye tentinsa;

16Jijiyoyinsa sun bushe a ƙasa

17An manta da shi a duniya;

18An tura shi daga cikin haske zuwa cikin duhu,

19Ba shi da ’ya’ya ko zuriya cikin mutanensa,

20Mutanen Yamma suna mamakin abin da ya faru da shi;

21Ba shakka haka wurin zaman mugun mutum yake,

← Ayuba 17 Ayuba Ayuba 19 →