1Na karaya,
2Ba shakka masu yi mini ba’a suna kewaye da ni;
3“Ya Allah, ka ba ni abin da ka yi mini alkawari.
4Ka rufe zuciyarsu yadda ba za su iya ganewa ba,
5In mutum ya juya wa abokansa baya don a ba shi wata lada
6“Allah ya sa na zama abin da kowa yake magana a kai
7Idanuna ba sa gani sosai don baƙin ciki;
8Mutanen da suke masu adalci wannan abu ya ba su tsoro;
9Duk da haka, masu adalci za su ci gaba da tafiya a kan hanyarsu,
10“Amma ku zo dukanku, ku sāke gwadawa!
11Kwanakina sun wuce, shirye-shiryena sun ɓaci
12Mutanen nan sun juya rana ta zama dare.
13In kabari ne begen da nake da shi kaɗai,
14In na ce wa kabari, ‘Kai ne mahaifina,’
15To, ina begena yake?
16Ko begena zai tafi tare da ni zuwa kabari ne?