We Believe JesusFé, Esperança e Nova Vida

Ayuba 19

Biblica® Buɗaɗɗen Littafi Mai Tsarki, Sabon Rai Don Kowa™ · hauçá

← Ayuba 18 Ayuba Ayuba 20 →

1Sai Ayuba ya amsa,

2“Har yaushe za ku yi ta ba ni azaba

3Yanzu sau goma ke nan kuna wulaƙanta ni,

4In gaskiya ne na yi laifi,

5In kuwa za ku ɗaukaka kanku a kaina

6sai ku san cewa Allah ya yi mini ba daidai ba

7“Ko da yake na yi kuka cewa, ‘An yi mini ba daidai ba!’ Ba a amsa mini ba;

8Ya tare mini hanya yadda ba zan iya wucewa ba;

9Ya cire darajar da nake da ita,

10Ya yi kaca-kaca da ni har sai da na ƙare;

11Yana jin haushina

12Rundunarsa ta zo da ƙarfi;

13“Ya raba ni da ’yan’uwana maza;

14Dangina sun tafi;

15Waɗanda sukan ziyarce ni,

16Na kira bawana, amma bai amsa ba,

17Numfashina yana ɓata wa matata rai;

18Har ’yan yara suna rena ni;

19Duk abokaina sun yashe ni;

20Ni ba kome ba ne sai dai fata da ƙashi,

21“Ku tausaya mini, abokaina, ku ji tausayina,

22Don me kuke fafarata kamar yadda Allah yake yi?

23“Kash, da ma a ce ana rubuta maganganuna,

24a rubuta su da ƙarfe a kan dutse

25Na san wanda zai fanshe ni yana nan da rai,

26Kuma bayan an hallaka fatata,

27Zan gan shi da kaina

28“In kuka ce, ‘Za ku ci gaba da matsa mini,

29sai ku ma ku ji tsoron takobin;

← Ayuba 18 Ayuba Ayuba 20 →