We Believe JesusFé, Esperança e Nova Vida

Irmiya 9

Biblica® Buɗaɗɗen Littafi Mai Tsarki, Sabon Rai Don Kowa™ · hauçá

← Irmiya 8 Irmiya Irmiya 10 →

1Da ma kaina maɓulɓulan ruwa ne

2Da ma a hamada

3“Sun tanƙwasa harshensu

4“Ka yi hankali da abokanka;

5Aboki kan ruɗi aboki,

6Kai9.6 Wato, Irmiya (jam’i na mutum guda a Ibraniyanci) kana zama a tsakiyar ruɗu;

7Saboda haka ga abin da Ubangiji Maɗaukaki yana cewa,

8Harshensu kibiya ce mai dafi;

9Bai kamata in hukunta su saboda wannan ba?”

10Zan yi kuka in yi kururuwa saboda duwatsu

11“Zan mai da Urushalima tsibin kufai,

12Wane mutum ne yana da isashiyar hikimar fahimtar wannan? Wa Ubangiji ya umarta da zai iya yin bayani? Me ya sa aka lalace ƙasar ta zama kufai kamar hamada da ba wanda zai iya ratsa ta?

13Ubangiji ya ce, “Domin sun bar dokata, wadda na sa a gabansu; ba su yi biyayya da ni ko su bi dokata ba.

14A maimako, sun bi taurin zuciyarsu; suka bi Ba’al, yadda kakanninsu suka koya musu.”

15Saboda haka, ga abin da Ubangiji Maɗaukaki, Allah na Isra’ila yana cewa, “Ga shi zan sa wannan mutane su ci abinci mai ɗaci su kuma sha ruwan dafi.

16Zan watsar da su a cikin al’ummai da su da kakanninsu ba su sani ba, zan kuma fafare su da takobi sai na hallaka su.”

17Ga abin da Ubangiji Maɗaukaki yana cewa,

18Bari su zo da sauri

19An ji karar kuka daga Sihiyona cewa,

20Yanzu, ya mata, ku ji maganar Ubangiji;

21Mutuwa ta haura ta tagoginmu

22Ka ce, “Ga abin da Ubangiji ya furta,

23Ga abin da Ubangiji yana cewa,

24amma bari shi wanda yake taƙama ya yi taƙama da wannan,

25“Kwanaki suna zuwa,” in ji Ubangiji, “sa’ad da zan hukunta dukan waɗanda aka yi musu kaciya kawai a jiki,

26Masar, Yahuda, Edom, Ammon, Mowab da dukan waɗanda suke zaune a hamada a wurare masu nisa.9.26 Ko kuwa hamada da kuma waɗanda suke hawan gashi kai ta goshinsu Gama dukan waɗannan al’ummai marasa kaciya ne, har dukan gidan Isra’ila ma marasa kaciya ne a zuciya.”

← Irmiya 8 Irmiya Irmiya 10 →