We Believe JesusFé, Esperança e Nova Vida

Irmiya 8

Biblica® Buɗaɗɗen Littafi Mai Tsarki, Sabon Rai Don Kowa™ · hauçá

← Irmiya 7 Irmiya Irmiya 9 →

1“ ‘A wancan lokaci, in ji Ubangiji, za a fitar da ƙasusuwan sarakuna da na shugabannin Yahuda, ƙasusuwan firistoci da na annabawa, da kuma ƙasusuwan mutanen Urushalima daga kaburbura.

2Za a shimfiɗa su a rana da wata da kuma dukan taurarin sammai, waɗanda suka ƙaunata suka kuma bauta wa, waɗanda suka bi suka nemi shawarar suka kuma yi wa sujada. Ba za a tattara su ko a binne su ba, amma za su zama kamar juji a jibge a ƙasa.

3Duk inda na kore su zuwa, dukan waɗanda suka ragu na wannan muguwar al’umma za su gwammaci mutuwa da rai, in ji Ubangiji Maɗaukaki.’

4“Fada musu cewa, ‘Ga abin da Ubangiji yana cewa,

5To, me ya sa waɗannan mutane suka kauce?

6Na saurara sosai,

7Ko shamuwa ta sararin sama ma

8“ ‘Yaya za ku ce, “Muna da hikima,

9Za a kunyatar da masu hikima;

10Saboda haka zan ba da matansu ga waɗansu

11Sukan ɗaura mikin mutanena

12Sukan ji kunyar halin banƙyamarsu kuwa?

13“ ‘Zan ƙwace girbinsu,

14Me ya sa muke zama a nan?

15Mun sa zuciya ga salama

16Daga Dan ana jin

17“Duba, zan aika macizai masu dafi a cikinku,

18Ya mai ta’aziyyata a cikin baƙin ciki,

19Ka saurari kukan mutanena

20“Girbi ya wuce,

21Da yake an ragargazar da mutanena, an ragargaza ni ke nan;

22Ba magani ne a Gileyad?

← Irmiya 7 Irmiya Irmiya 9 →