1Ku ji abin da Ubangiji yana ce muku, ya gidan Isra’ila.
2Ga abin da Ubangiji yana cewa,
3Gama al’adun mutane banza ne;
4Sukan yi masa ado da azurfa da kuma zinariya;
5Kamar dodon gona cikin gonar kabewa,
6Babu wani kamar ka, ya Ubangiji;
7Wane ne ba zai girmama ka ba,
8Dukansu marasa azanci ne wawaye;
9An kawo ƙeraren azurfa daga Tarshish
10Amma Ubangiji shi ne Allah na gaskiya;
11“Ka faɗa musu wannan, ‘Waɗannan alloli, waɗanda ba su yi sammai da ƙasa ba, za su hallaka daga duniya da kuma daga ƙarƙashin sammai.’ ”10.11 Wannan sashe na wannan aya yana a harshen Arameya ne.
12Amma Allah ya yi duniya ta wurin ikonsa;
13Sa’ad da ya yi tsawa, ruwaye a cikin sammai sukan yi ƙugi;
14Kowa marar azanci ne, marar ilimi;
15Su ba kome ba ne, aikin ruɗami ne;
16Shi da yake Rabon Yaƙub ba kamar waɗannan yake ba,
17Ku tattara kayayyakinku don ku bar ƙasar,
18Gama haka Ubangiji ya faɗa,
19Tawa ta ƙare, saboda raunin da aka yi mini!
20An lalatar da tentina;
21Makiyaya marasa azanci ne
22Ku saurara! Rahoto yana zuwa
23Na sani, ya Ubangiji, cewa ran mutum ba nasa ba ne;
24Ka yi mini gyara, Ubangiji, amma fa da adalci kaɗai
25Ka zuba hasalarka a kan al’umman