We Believe JesusFé, Esperança e Nova Vida

Irmiya 50

Biblica® Buɗaɗɗen Littafi Mai Tsarki, Sabon Rai Don Kowa™ · hauçá

← Irmiya 49 Irmiya Irmiya 51 →

1Ga maganar Ubangiji da ya yi ta wurin Irmiya annabi game da Babilon da kuma ƙasar Babiloniyawa.

2“Ka yi shela ka kuma furta a cikin al’ummai,

3Al’umma daga arewa za tă fāɗa mata

4“A kwanakin nan, a wannan lokaci,”

5Za su tambayi hanyar zuwa Sihiyona

6“Mutanena sun zama ɓatattun tumaki;

7Duk wanda ya same su ya cinye su;

8“Ku gudu daga Babilon;

9Gama zan kuta in kuma kawo a kan Babilon

10Saboda haka za a washe Babiloniyawa;

11“Saboda kuna farin ciki kuna kuma murna,

12Mahaifiyarku za tă sha babbar kunya;

13Saboda fushin Ubangiji ba za tă zauna a cikinta ba

14“Ku ja dāgā kewaye da Babilon,

15Ku yi kuwwa a kanta a kowane gefe!

16Ku datse wa Babilon mai shuka,

17“Isra’ila garke ne da ya watse

18Saboda haka ga abin da Ubangiji Maɗaukaki, Allah na Isra’ila, yana cewa,

19Amma zan komo da Isra’ila zuwa wurin kiwonsa

20A kwanakin nan, da kuma a lokacin nan,”

21“Ku fāɗa wa ƙasar Meratayim

22Hargowar yaƙi tana a ƙasar,

23Dubi yadda aka karya aka kuma ragargaza

24Na sa miki tarko, Babilon,

25Ubangiji ya buɗe taskar makamansa

26Ku zo ku yi gāba da ita daga nesa.

27Ku kashe dukan ’yan bijimanta

28Ku saurari masu gudun hijira da masu neman mafaka daga Babilon

29“Ku kira ’yan baka a kan Babilon,

30Saboda haka, samarinta za su fāɗi a tituna;

31“Ga shi, ina gāba da ke, ya ke mai girman kai,”

32Mai ɗaga kai za tă yi tuntuɓe ta kuma fāɗi

33Ga abin da Ubangiji Maɗaukaki yana cewa,

34Duk da haka Mai Fansarsu yana da ƙarfi;

35“Akwai takobi a kan Babiloniyawa!”

36Akwai takobi a kan annabawan ƙaryanta!

37Akwai takobi a kan dawakanta da kekunan yaƙinta

38Fări a kan ruwanta!

39“Saboda haka halittun hamada da kuraye za su zauna a can,

40Yadda Allah ya tumɓuke Sodom da Gomorra

41“Duba! Ga sojoji suna zuwa daga arewa;

42Suna riƙe da baka da māshi;

43Sarkin Babilon ya ji rahotanni game da su,

44Kamar zaki mai haurawa daga kurmin Urdun

45Saboda haka, ku ji abin da Ubangiji ya shirya a kan Babilon,

46Da jin an ci Babilon da yaƙi sai duniya ta girgiza;

← Irmiya 49 Irmiya Irmiya 51 →