We Believe JesusFé, Esperança e Nova Vida

Irmiya 51

Biblica® Buɗaɗɗen Littafi Mai Tsarki, Sabon Rai Don Kowa™ · hauçá

← Irmiya 50 Irmiya Irmiya 52 →

1Ubangiji ya ce,

2Zan aika da baƙi zuwa Babilon

3Kada ku bar maharbi yă ja bakansa,

4Za su fāɗi matattu a ƙasar Babilon,

5Gama Ubangiji Maɗaukaki, Allah na Isra’ila da Yahuda

6“Ku gudu daga cikin Babilon!

7Babilon ta zama ƙoƙon zinariya a hannun Ubangiji,

8Farat ɗaya Babilon za tă fāɗi ta farfashe.

9“ ‘Da mun warkar da Babilon,

10“ ‘Ubangiji ya baratar da mu;

11“Ku wasa kibiyoyi,

12Ku tā da tuta gāba da katangan Babilon!

13Ke da kike zama kusa da ruwaye

14Ubangiji Maɗaukaki ya rantse da zatinsa, ya ce

15“Ya halicci ƙasa ta wurin ikonsa;

16Sa’ad da ya yi tsawa ruwan da suke sammai sukan yi ruri;

17“Kowane mutum marar azanci ne kuma ba shi da sani;

18Su marasa amfani ne, abubuwan ba’a ne kawai;

19Wanda yake na wajen Yaƙub ba kamar waɗannan ba ne,

20“Kai ne kulkin yaƙina,

21da kai ne na ragargaza doki da mahayi,

22da kai ne na ragargaza miji da mata,

23da kai ne na ragargaza makiyayi da garke,

24“Zan sāka wa Babilon da dukan mazaunan Babilon a idanunku saboda dukan muguntar da suka aikata a Sihiyona,” in ji Ubangiji.

25“Ga shi, ina gāba da kai, ya ke dutse mai hallakarwa,

26Ba za a ɗauki dutsen yin kusurwa daga gare ki ba

27“Ku tā da tuta a ƙasa!

28Ku shirya ƙasashe don yaƙi da ita,

29Ƙasa ta girgiza tana makyarkyata

30Sojojin Babilon sun daina yaƙi,

31Maguji yana biye da maguji a guje,

32An ƙwace mashigai

33Ni Ubangiji Maɗaukaki, Allah na Isra’ila na ce,

34“Nebukadnezzar sarkin Babilon ya cinye mu,

35Bari abin da aka yi wa jikinmu yă kasance a bisa Babilon,”

36Saboda haka ga abin da Ubangiji ya ce,

37Babilon za tă zama tarin juji,

38Mutanenta duk suna ruri kamar zakoki,

39Amma sa’ad da aka farkar da su,

40“Zan sauko da su

41“Yadda za a ci Sheshak,

42Teku zai malalo a kan Babilon,

43Garuruwanta sun zama abin kufai,

44Zan hukunta Bel a Babilon,

45“Ku fito daga cikinta, jama’ata!

46Kada zuciyarku tă yi suwu ko ku ji tsoro

47Gama kwanaki tabbatacce suna zuwa,

48Sa’an nan sama da ƙasa da dukan abin da yake cikinsu,

49“Babilon za tă fāɗi saboda kisassun mutanen Isra’ila,

50Ku waɗanda kuka tsere wa takobi,

51“Mun sha kunya

52“Amma kwanaki suna zuwa,” in ji Ubangiji,

53Ko da Babilon za tă kai sararin sama ne,

54“Ku ji muryar kuka daga Babilon,

55Gama Ubangiji zai rushe Babilon,

56Gama mai hallakarwa ya auka wa Babilon,

57Zan sa mahukuntanta da masu hikimarta,

58Ni Ubangiji Maɗaukaki, na ce,

59Jawabin da annabi Irmiya ya ba Serahiya, ɗan Neriya, wato, jikan Ma’asehiya, lokacin da ya tafi tare da Zedekiya, Sarkin Yahuda, zuwa Babilon a shekara ta huɗu ta mulkinsa. Serahiya shi ne shugaba mai lura da gidajen saukar baƙi.

60Irmiya ya rubuta a littafi dukan masifun da za su auko wa Babilon, wato, dukan wannan magana da aka rubuta a kan Babilon.

61Irmiya kuwa ya ce wa Serahiya, “Lokacin da ka kai Babilon, sai ka karanta dukan maganan nan.

62Ka kuma ce, ‘Ya Ubangiji, kai ne ka yi magana a kan wannan wuri, cewa za ka lalatar da shi, har ba abin da zai zauna a ciki, mutum ko dabba. Wurin zai zama kufai har abada.’

63Sa’ad da ka gama karanta wannan littafi, sai ka ɗaura wa littafin dutse, sa’an nan ka jefar da shi tsakiyar Kogin Yuferites.

64Sa’an nan ka ce, ‘Haka Babilon za tă nutse, ba za tă ƙara tashi ba saboda masifar da zan kawo mata. Mutanenta kuwa za su fāɗi.’ ”

← Irmiya 50 Irmiya Irmiya 52 →