1Game da Ammonawa.
2Amma kwanaki suna zuwa,”
3“Ki yi kuka, ya Heshbon, gama an hallaka Ai!
4Me ya sa kuke taƙama da kwarurukanku,
5Zan kawo razana a kanki
6“Duk da haka, daga baya, zan maido da wadatar Ammonawa,”
7Game da Edom.
8Ku juya ku gudu, ku ɓuya a cikin kogwanni masu zurfi,
9In masu tsinkar ’ya’yan inabi suka zo maka,
10Amma zan washe Isuwa sarai;
11Ka bar marayunka; zan tsare ransu.
12Ga abin da Ubangiji yana cewa, “In waɗanda ba su dace su sha kwaf ɗin ba suka sha shi, me ya sa za ka kuɓuta? Ba za ka kuɓuta ba, sai ka sha shi.
13Na rantse da kaina,” in ji Ubangiji, “cewa Bozra za tă zama kufai da kuma abin tsoro, abin dariya da abin la’ana; kuma dukan garuruwanta za su kasance kufai har abada.”
14Na ji saƙo daga Ubangiji cewa;
15“Yanzu zan mai da kai ƙanƙani a cikin al’ummai
16Tsoron da ka sa ake ji
17“Edom za tă zama abin tsoro;
18Kamar yadda aka tumɓuke Sodom da Gomorra,
19“Kamar zaki mai haurawa daga kurmin Urdun
20Saboda haka, ku ji abin da Ubangiji ya shirya a kan Edom,
21Amon fāɗuwarsu zai sa ƙasa ta girgiza;
22Duba! Gaggafa tana firiya tana kuma saukowa,
23Game da Damaskus.
24Damaskus ta karai
25Me ya sa ba a tafi aka bar sanannen birnin nan ba,
26Tabbatacce, samarinta za su fāɗi a tituna;
27“Zan cinna wa katangar Damaskus wuta;
28Game da Kedar da mulkokin Hazor, waɗanda Nebukadnezzar sarkin Babilon ya fāɗa wa.
29Za a ƙwace tentunansu da garkunansu;
30“Ku yi maza ku gudu!
31“Ku tashi ku kuma fāɗa wa al’umma da sauƙi
32Za a washe raƙumansu,
33“Hazor za tă zama mazaunin diloli,
34Ga maganar Ubangiji da ta zo wa Irmiya annabi game da Elam, a farkon mulkin Zedekiya sarkin Yahuda.
35Ga abin da Ubangiji Maɗaukaki yana cewa,
36Zan kawo a kan Elam a kusurwoyi huɗu
37Zan ragargaza Elam a gaban maƙiyansu,
38Zan sa kursiyina a Elam
39“Duk da haka zan maido da wadatar Elam