We Believe JesusFé, Esperança e Nova Vida

Irmiya 47

Biblica® Buɗaɗɗen Littafi Mai Tsarki, Sabon Rai Don Kowa™ · hauçá

← Irmiya 46 Irmiya Irmiya 48 →

1Ga maganar Ubangiji da ta zo wa Irmiya annabi game da Filistiyawa kafin Fir’auna ya yaƙi Gaza.

2Ga abin da Ubangiji yana cewa,

3da jin motsin takawar kofatan dawakai,

4Gama rana ta zo

5Gaza za tă aske kanta cikin baƙin ciki;

6“Za ku yi kuka kuna cewa, ‘Wayyo, takobin Ubangiji

7Amma ta yaya zai huta

← Irmiya 46 Irmiya Irmiya 48 →