1Ga maganar Ubangiji da ta zo wa Irmiya annabi game da al’ummai.
2Game da Masar.
3“Ku shirya garkuwoyinku, manya da ƙanana,
4Ku shirya dawakai,
5Me nake gani?
6“Masu saurin gudu ba sa iya gudu
7“Wane ne wannan mai tashi kamar Nilu,
8Masar tana tashi kamar Nilu,
9Ku yi sukuwar hauka, ya dawakai!
10Amma wannan rana ta Ubangiji, Ubangiji Maɗaukaki
11“Ki haura Gileyad ki samo magani,
12Al’ummai za su ji game da kunyar da kika sha;
13Ga saƙon da Ubangiji ya yi wa Irmiya annabi game da zuwan Nebukadnezzar sarkin Babilon don yă yaƙi Masar.
14“Ka yi shelar wannan a Masar, ka kuma furta shi a Migdol;
15Me zai sa a wulaƙanta jarumawanka haka?
16Za su yi ta tuntuɓe;
17A can za su tā da murya su ce,
18“Muddin ina raye,” in ji Sarki,
19Ku tattara kayanku don shirin zuwa zaman bauta,
20“Masar kyakkyawar karsana ce,
21Sojojin da ta yi hayarsu a cikinta
22Masar za tă yi huci kamar macijin da yake gudu
23Za su sari kurminta,” in ji Ubangiji,
24Za a kunyatar da Diyar Masar,
25Ubangiji Maɗaukaki, Allah na Isra’ila, yana cewa, “Ina gab da kawo hukunci a kan allahn Amon na Tebes,46.25 Da Ibraniyanci No a kan Fir’auna, a kan Masar da allolinta da sarakunanta, da kuma a kan waɗanda suka dogara ga Fir’auna.
26Zan ba da su ga waɗanda suke neman ransu, ga Nebukadnezzar sarkin Babilon da fadawansa. Amma daga baya, Masar za tă kasance da mazauna kamar dā,” in ji Ubangiji.
27“Kada ka ji tsoro, ya Yaƙub bawana;
28Kada ka ji tsoro, ya Yaƙub bawana,