1“In za ka komo, ya Isra’ila,
2kuma in cikin gaskiya da adalci
3Ga abin da Ubangiji yana ce wa mutanen Yahuda da kuma na Urushalima.
4Ku yi wa kanku kaciya ga Ubangiji
5“Ku yi shela a Yahuda ku kuma furta a Urushalima ku ce,
6Ku tā da tuta don zuwa Sihiyona!
7Zaki ya fito daga ruƙuƙinsa;
8Saboda haka ku yafa tufafin makoki,
9“A wannan rana,” in ji Ubangiji,
10Sai na ce, “Kash, Ubangiji Mai Iko Duka, yaya ka ruɗi mutanen nan da kuma Urushalima gaba ɗaya haka ta wurin cewa, ‘Za ku zauna lafiya,’ sa’ad da takobi yana a maƙogwaronmu.”
11A lokacin za a faɗa wa mutanen nan da kuma Urushalima cewa, “Iska mai zafi daga tuddan hamada za tă hura zuwa wajen mutanena, amma ba don ta sheƙe ko ta rairaye; ba;
12iska mafificin ƙarfi da ta fito daga gare ni.4.12 Ko kuwa ta zo ta wurin umarnina Yanzu na zartar da hukuncina a kansu.”
13Duba! Yana zuwa kamar gizagizai,
14Ya Urushalima, ki wanke mugunta daga zuciyarki ki sami ceto.
15Murya ta shela daga Dan,
16“A faɗa wa al’ummai wannan,
17Sun kewaye ta kamar masu gadin fili,
18“Halinki da ayyukanki
19Azabana, azabana!
20Masifa kan masifa;
21Har yaushe zan dubi tutar yaƙi
22“Mutanena wawaye ne;
23Na dubi duniya,
24Na dubi duwatsu,
25Na duba, sai na ga ba kowa;
26Na duba, sai na ga ƙasa mai amfani ta zama hamada;
27Ga abin da Ubangiji yana cewa,
28Saboda haka duniya za tă yi kuka
29Da jin motsin mahayan dawakai da maharba
30Me kike yi, ya wadda aka ragargaza?
31Na ji kuka kamar na mace mai naƙuda,