We Believe JesusFé, Esperança e Nova Vida

Irmiya 14

Biblica® Buɗaɗɗen Littafi Mai Tsarki, Sabon Rai Don Kowa™ · hauçá

← Irmiya 13 Irmiya Irmiya 15 →

1Ga maganar Ubangiji da ta zo wa Irmiya game da fări cewa,

2“Yahuda tana makoki

3Manyan mutane suna aika bayinsu su ɗebo ruwa

4Ƙasa ta tsattsage

5Har barewa a kurmi ma

6Jakan jeji suna tsaye a kan tuddai

7Ko da yake zunubanmu suna ba da shaida a kanmu,

8Ya kai, Sa Zuciyar Isra’ila,

9Me ya sa kake yi kamar mutumin da aka far masa kwasam ba zato,

10Ga abin da Ubangiji ya ce game da wannan mutane,

11Sa’an nan Ubangiji ya ce mini, “Kada ka yi addu’a domin zaman lafiyar mutanen nan.

12Ko da yake suna azumi, ba zan saurari kukansu ba, ko da yake suna miƙa hadayun ƙonawa da hadayun gari, ba zan yarda da su ba. A maimako zan hallaka su da takobi, yunwa da annoba.”

13Amma na ce, “A, Ubangiji Mai Iko Duka, annabawa sun riƙa ce musu, ‘Ba za ku ga takobi ko ku yi fama da yunwa ba. A maimako, zan ba ku madawwamiyar salama.’ ”

14Sai Ubangiji ya ce mini, “Annabawa suna ta annabcin ƙarya da sunana. Ban aike su ba, ban kuma naɗa su ba, ban yi musu magana ba. Suna muku annabci wahayin ƙarya, suna muku duba marar amfani, suna bautar gumaka suna kuma bayyana tunanin kansu ne.

15Saboda haka, ga abin da Ubangiji ya ce game da annabawan da suke annabci da sunana. Ban aike su ba, duk da haka suna cewa, ‘Babu takobi ko yunwar da zai taɓa wannan ƙasa.’ Waɗannan annabawa takobi da yunwa za su hallaka su.

16Mutanen da suke musu annabcin kuwa za a kore su zuwa titunan Urushalima saboda yunwa da kuma takobi. Babu wanda zai binne su, ko ya binne matansu, ko ’ya’yansu maza da mata. Zan aukar musu da masifar da ya dace da su.

17“Ka yi musu wannan magana,

18In na shiga cikin ƙasar,

19Ka ƙi Yahuda ɗungum ke nan?

20Ya Ubangiji, mun gane da muguntarmu

21Saboda sunanka kada ka ƙi mu;

22Akwai wani daga cikin gumaka marasa amfani na al’ummai da ya kawo ruwan sama?

← Irmiya 13 Irmiya Irmiya 15 →