1Sai Ubangiji ya ce mini, “Ko da Musa da Sama’ila za su tsaya a gabana, zuciyata ba za tă komo ga mutanen nan ba. Ka kore su daga gabana! Su tafi!
2In kuma suka tambaye ka, ‘Ina za mu tafi?’ Sai ka faɗa musu, ‘Ga abin da Ubangiji yana cewa,
3“Zan aika musu da iri masu hallakarwa guda huɗu,” in ji Ubangiji, “takobi zai kashe, karnuka za su kwashe, tsuntsaye da namun jeji kuma su cinye su kuma hallaka.
4Zan sa su zama abin ƙyama ga dukan mulkokin duniya saboda abin da Manasse ɗan Hezekiya sarkin Yahuda ya aikata a Urushalima.
5“Wa zai ji tausayinki, ya Urushalima?
6Kin ƙi ni,” in ji Ubangiji.
7Zan sheƙe ki da abin sheƙewa
8Zan ƙara yawan gwaurayensu
9Mahaifiya ’ya’ya bakwai za tă suma
10Kaitona, mahaifiyata, da kika haife ni,
11Ubangiji ya ce,
12“Mutum zai iya karye ƙarfe
13“Dukiyarku da arzikinku
14Zan bautar da ku ga abokan gābanku
15Ka gane, ya Ubangiji;
16Sa’ad da maganganunka suka zo, na cinye su;
17Ban taɓa zauna a cikin ’yan tawaye ba,
18Me ya sa wahalata ba ta ƙarewa
19Saboda haka ga abin da Ubangiji yana cewa,
20Zan mai da kai katanga ga wannan mutane,
21“Zan cece ka daga hannuwan mugaye