1Ku busa ƙaho a cikin Sihiyona;
2rana ce ta baƙin duhu ƙirin,
3A gabansu wuta tana ci,
4Suna da kamannin dawakai;
5Da motsi kamar na kekunan yaƙi
6Da ganinsu, al’ummai sun kamu da azaba;
7Sukan auka kamar jarumawa;
8Ba sa turin juna,
9Sukan ruga cikin birni,
10A gabansu duniya takan girgiza,
11Ubangiji ya yi tsawa
12“Ko yanzu”, in ji Ubangiji,
13Ku kyakkece zuciyarku
14Wa ya sani? Ko zai juya yă kuma ji tausayi
15A busa ƙaho a Sihiyona,
16A tattara mutane;
17Bari firistocin da suke yin hidima a gaban Ubangiji,
18Ta haka Ubangiji zai yi kishin ƙasarsa
19Ubangiji zai amsa2.18,19 Ko kuwa Ubangiji yă ji kishin / da kuma tausayawa / 19 Ubangiji ya amsa musu ya ce,
20“Zan kori sojojin arewa nesa da ku,
21Kada ki ji tsoro, ya ƙasa;
22Kada ku ji tsoro, ya ku namun jeji,
23Ku yi murna, ya ku mutanen Sihiyona,
24Masussukai za su cika da hatsi;
25“Zan mayar muku da abin da fāra suka ci a waɗannan shekaru
26Za ku sami a wadace ku ci, har sai kun ƙoshi,
27Sa’an nan za ku sani ina cikin Isra’ila,
28“Daga baya kuma,
29Har ma a bisan bayina, maza da mata,
30Zan nuna abubuwan banmamaki a cikin sammai
31Rana za tă duhunta
32Amma dukan waɗanda suka nemi