We Believe JesusFé, Esperança e Nova Vida

Yowel 3

Biblica® Buɗaɗɗen Littafi Mai Tsarki, Sabon Rai Don Kowa™ · hauçá

← Yowel 2 Yowel

1“A waɗancan kwanaki da kuma a wancan lokaci,

2zan tattara dukan al’ummai

3Sun jefa ƙuri’a a kan mutanena

4“Yanzu mene ne damuwarku da ni, ya Taya da Sidon da kuma dukan mazaunan yankunan Filistiya? Kuna ƙoƙari ku sāka mini don abin da na yi ne? In kuna sāka mini ne, to, da gaggawa zan mayar muku da sakayya a kanku.

5Gama kun kwashe azurfata da zinariyata kun kuma washe dukiyata mafi kyau kun kai cikin haikalinku.

6Kun sayar da mutanen Yahuda da na Urushalima ga mutanen Hellenawa, don ku aika da su nesa da ƙasarsu.

7“Duba, zan dawo da su daga wuraren da kuka sayar da su, in kuma yi muku abin da kuka yi musu.

8Zan sayar da ’ya’yanku maza da mata ga mutanen Yahuda, su kuma za su sayar da su ga mutanen Sabenawa, al’umma da take nesa da ku.” Ubangiji ya faɗa.

9Ku yi shelar wannan ga al’ummai.

10Ku bubbuge garemaninku su zama takuba

11Ku gaggauta, dukanku al’ummai daga kowane ɓangare,

12“Bari a tā da dukan al’ummai;

13Ku fito da lauje,

14Dubun dubbai

15Za a duhunta rana da wata,

16Ubangiji zai yi ruri daga Sihiyona

17“Sa’an nan za ku san cewa ni, Ubangiji Allahnku,

18“A wannan rana duwatsu za su ɗiga da sabon ruwan inabi,

19Amma Masar za tă zama kango,

20Za a zauna a Yahuda har abada

21Alhakin jininsu, wanda ban gafarta ba,

← Yowel 2 Yowel