We Believe JesusFé, Esperança e Nova Vida

Ayuba 40

Biblica® Buɗaɗɗen Littafi Mai Tsarki, Sabon Rai Don Kowa™ · hauçá

← Ayuba 39 Ayuba Ayuba 41 →

1Ubangiji ya ce wa Ayuba,

2“Mai neman sa wa wani laifi zai iya ja da Maɗaukaki?

3Sai Ayuba ya amsa wa Ubangiji,

4“Ai, ni ba a bakin kome nake ba ne, ta yaya zan iya amsa maka?

5Na yi magana sau ɗaya amma ba ni da amsa,

6Sa’an nan Ubangiji ya yi wa Ayuba magana ta cikin guguwa,

7“Ka tashi tsaye ka tsaya da ƙarfi kamar namiji;

8“Ko za ka ƙi yarda da shari’ata?

9Ko hannunka irin na Allah ne,

10Sai ka yi wa kanka ado da ɗaukaka da girma,

11Ka saki fushinka,

12Ka dubi duk wani mai girman kai ka ƙasƙantar da shi,

13Ka bizne su duka tare

14Sa’an nan ni kaina zan shaida maka cewa

15“Dubi dorina,

16Ga shi ƙarfinta yana a ƙugunta

17Wutsiyarta tana da ƙarfi kamar itacen al’ul;

18Ƙasusuwanta bututun tagulla ne,

19Tana ta farko cikin ayyukan Allah,

20Tuddai su suke tanada mata abinci

21Tana kwanciya a ƙarƙashin inuwar itacen lotus

22Inuwa ta rufe ta da ƙaddaji,

23Sa’ad da kogi ya cika yana hauka, ba tă damu ba;

24Ko akwai wanda zai iya kama ta ba ta kallo,

← Ayuba 39 Ayuba Ayuba 41 →