We Believe JesusFé, Esperança e Nova Vida

Ayuba 20

Biblica® Buɗaɗɗen Littafi Mai Tsarki, Sabon Rai Don Kowa™ · hauçá

← Ayuba 19 Ayuba Ayuba 21 →

1Sai Zofar mutumin Na’ama ya amsa,

2“Tunanin da ya dame ni ya sa dole in amsa

3Na ji wani zargin da ka yi mini na reni,

4“Ba shakka ka san yadda abin yake tuntuni,

5mugun mutum bai taɓa daɗewa ba,

6Ko da ya ƙasaita ya kai sararin sama,

7Zai hallaka har abada, kamar bayan gidansa;

8Kamar mafarki haka zai ɓace, ba za a ƙara ganinsa ba

9Idon da ya gan shi ba zai ƙara ganinsa ba;

10Dole ’ya’yansa su mayar wa matalauta abin da ya kamata;

11Jin ƙarfi da ya cika ƙasusuwansa

12“Ko da yake mugunta tana da daɗi a bakinsa

13ko da yake ba zai iya rabuwa da ita ba,

14duk da haka abincin da ya ci zai zama da tsami a cikin cikinsa;

15Zai haras da dukiyar da ya haɗiye;

16Zai sha dafin maciji;

17Ba zai ji daɗin koguna da rafuffuka

18Dole yă ba da abin da ya yi gumi kafin yă samu,

19Gama ya ci zalin talakawa ya bar su cikin wahala;

20“Ba shakka ba zai samu abin da yake ƙoƙarin samu ba,

21Ba abin da ya ragu da zai ɗauka;

22Yana cikin samun arziki, ɓacin rai zai auka masa;

23Lokacin da ya cika cikinsa,

24Ko da yake yana guje wa makamin ƙarfe,

25Zai zāre ta daga bayansa,

26duhu kawai yake jiran dukiyarsa.

27Sammai za su fallasa laifinsa;

28Ambaliyar ruwa za tă tafi da gidansa,

29Abin da Allah zai sa yă faru da mugu ke nan,

← Ayuba 19 Ayuba Ayuba 21 →